Hausa Musics
MUSIC : Sabuwar Wakar Ado Gwanja – Amarya
Assalamu alaikum warahamatullah barka da yau da fatan kowa yana lafiya a yau nazo muku da wakar limamin mata wato ado gwanja da sabuwar wakarsa mai suna “Amarya” wannan wakar dae ba a cewa komai domin ya nuna yabo ga amarya sosai wanda a gaskiya bazan tsakuro muku baitocin wannan wakar ba.
Saboda kalman ba a cewa komai Allah ya baiwa amare zama lafiya wadanda sunkayi aure Allah ka basu zama lafiya.
Mu kuma Allah ka hure mana muyi aure amen.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com