Hausa Musics

MUSIC: Sani Ahmad – Rayuwata

Albishirin ku ma’aibota sauraren wakokin Hausa a yau munzo muku da wakar matashin yaro ya fitar da sabuwa wakar mai taken ‘Rayuwata’

Nasan kuna san sanin waye to sani Ahmad ne wanda yayi fice wajen wakokin soyaya da nishadi.

Sani Ahmad ya fitar da wannan waka mai suna “Rayuwata” wanda tayi dadi sosai.

Sai kuyi amfani da alamar Download  mp3 da ke kasa domin saukar da wakar.

 

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button