Hausa Musics
MUSIC : Auta MG Boy – Sunanki ne Last Song
Sabuwa wakar auta mg boy sunanki ne a Fadin farko wanda matashin yaron nan mai wakokin soyayya ya rera wanda yaron yanzu yana tashe wajen rera wakokin soyayya sai ku saurari wannan kuji.
Zakuji irin yadda yayi baitoci soyayya sosai a cikin wannan waka wanda zaku jinjinawa wannan matashin mawaki.