Labarai
Ma’aurata zallah: Amfanin saduwa “Sex” Aure Ga mata – Miss Zahra Gold


Advertisment
Wata mai amfani da kafar sada zumunta ta tiktok mai misszahragold ta yi wani bidiyo ga ma’aurata musamman ga yan uwanta mata.
Miss zahra gold tayi bidiyon ne inda ta sanyawa bidiyon sunan “amfanin jima’i ga mata”.
Saduwa “sex” abu ne mai amfani sosai ga ya’ya mata musamman yawan yinsa ga lafiyarsu da kuma zamantakewa auren su.
Ga bidiyon nan ku saurara kuji.
@futurerdream #futuredreams???? ♬ original sound – Miss ZahraGold????
![[Bidiyo] Ni na haɗa auren G-Fresh da Alpha Charles – Jaruma Babiana](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2024/12/Picsart_24-12-25_12-05-31-313-scaled.jpg?resize=220%2C150&ssl=1)





