Labarai
Mugu bai da kama : An cafke wata mata da alburusai za ta kai wa yan ‘yan bindiga a katsina


Advertisment
An kama wata mata a motar KTSTA da alburusai za ta kai ma ‘yan bindiga a jihar Katsina
Jami’an tsaro a jihar Katsina sun samu nasarar cafke wata mata mai suna A’isha Abubakar, tana safarar alburusai da makamai ga ‘yan bindiga a dazukan jihar Katsina.
Majiyarmu ta Katsina Reporters ta samu cewa, jami’an tsaron sun cafke matar a tsakanin garin ‘Yan tumaki zuwa Ɗan musa, a jihar Katsina.
Ga bidyon nan.
![[Bidiyo] Ni na haɗa auren G-Fresh da Alpha Charles – Jaruma Babiana](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2024/12/Picsart_24-12-25_12-05-31-313-scaled.jpg?resize=220%2C150&ssl=1)



