Labarai
MAGANAR GASKIYA : Shin Da Gaske ne An Baiwa Dr Bashar Aliyu Umar Director of NCRI ( karanta Amsa Daga Dr Bashar Aliyu Umar)
Advertisment
Assalamu alaikum
‘Yan uwa da yawa suna tuntuba ta da zummar fatan alkhairi ga wani labari da yake yawo a social media cewa an nada ni mukamin Executive Director na NCRI.
Ina sanar da ‘yan uwa cewa ni Dr. Bashir Aliyu Umar ba ni ba ne aka nada a wannan mukami, wanda aka nada sunansa Dr. Aliyu Umar.
Nagode.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com


![[Bidiyo] Ni na haɗa auren G-Fresh da Alpha Charles – Jaruma Babiana](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2024/12/Picsart_24-12-25_12-05-31-313-scaled.jpg?resize=220%2C150&ssl=1)




