Hausa Musics

Video : Aminu Ala – Gudun Hijira Full video song

Advertisment

Aminu ala mawakin arewacin nigeria ya fitar da waka mai matukar burgewa mai suna ‘Gudun Hijira’ wanda yake fadin irin yadda yanayin yan nigeria ke shiga yayin kashe kashen da yan uwanmu ke shiga a cikin nigeria wannan wakar dai idan kunka saurareta zaku fahimci abubuwa da dama Allah yasa mu dace.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button