Hausa Musics
Hussaini Danko – Laifina
Advertisment
Albishirun ku ma’abota sauraren wakokin Hussaini Danko a yau munzo muku da sabuwa wakarsa mai suna “Laifina”
Hussaini Danko mawaki ne da yake taka rawar gani a mawakan nanaye wanda shima ya dade yana taka leda.
Wakar ‘Laifina ‘ yayi kokari sosai wajen rera wannan waka inda ta samu aiki sosai wanda daman kusan mawakin yana da jajarcewa.
Yi Amfani da alamar download da ke kasa domin saukar da wakar.
Advertisment