Hausa Musics
MUSIC : Nura M Inuwa – Al’amarin So
Advertisment
Waka nura m inuwa mai suna “al’amarin so” wanda dai itama ba sabuwa bace amma tana da dadi.
Ga kadan daga cikin baitocinta.
? Nayi gamo da masoyin gaskiya dan kwarai yasani a zuciya ya shiga raina bazana cireshi ba.
? Kina samu dani madiyar kwarai tunda kin sakani a zuciya kin shiga raina bazana cirekiba
Talla
? Al’amarin sone sa da marmari zuciya zabinta data gano seta nakuda baa bayaba.
? Nayi dashi da shuka a ruwa tsirona me kayu ya fito.
? Ga danshi a gari iska tana kadawa inayin ambato.
? Ashe gwanin zuciya baya tsayawa nagani a sokoto.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com







