Hausa Musics
VIDEO : Ahamd Shanawa ~ Kidan Denzel Rawar Yan Mata
Wannan wani sabon bidiyo ne na ahmad shanawa wanda kai da jin wannan wakar kasan cewa zai matukar burgeku sosai.
Wanda shine muka kawo muku bidiyo domin kallon wannan wakar kai tsaye daga shafin Youtube na Ahmad Shanawa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com