Hausa Musics
MUSIC : Kawu Dan Sarki – Bani da kowa
Advertisment


Kawu dan sarki wanda yayi fice a wakar ingallo ya sake fitar da wata.
Kawu dan sarki ya yi waka mai suna “bani da kowa” wanda tayi dadi Sosai.
Soyayya waka ce da akwai kalamai sosai a cikinta gatan ku saukar a wayoyin ku.