Hausa Musics
MUSIC : Al Jita – Rukayya 2021
Advertisment
Ali isah jita wanda yayi fice wajen rera wakoki kuma wanda yake daukar sunayen mata daya bayan daya yana rerewa.
Ali jita dai yayi wannan waka ga duk wace mace mai suna rukayya wanda kuma yayi musu ruwan kalamai sosai a cikin wakar tashi.
Wanda zamu kawo muku kadan daga cikin baitocinsa wakar.
=> Sannu sarauniya rukayya wanka gunki zasu koya.
=> Gimbiya yar dagwas Rukayya Dan Allah gabansu juya.
=> Kin zama garkuwa rukayya ki magana ki tara gayya.
=> Mai halin kwarai Rukayya kece mai dubun masoya.
=> Tauraronki Na Dagawa mai haske kamarsu rayya.
=> Menene gimbiya Rukayya wake damun Rukayya.
Advertisment
Happy day
[email protected]