Kannywood

Madallah : Jaruma Rahama Sadau Ta Dauki Nauyin Jaruma Sani S.k Jinyarsa A Asibiti

Advertisment

Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau ta dauki nauyin kai abokin aikinta dake fama da rashin lafiya, Sani Garba S. K asibiti da kuma daukar nauyin duk abinda za’a yi masa magani, abokin aikin Rahamar, Aminu S. Bono ne ya bayyana haka:
Ga abinda ya rubuta kamar haka:

RAHAMA SADAU CE TA DAUKI NAUYIN KAI SANI GARBA SK ASIBITI DA DUKKAN ABINDA ZA AYI MAGANI
Assalam zanyi wani takaitaccen jawabi akanki @rahamasadau
Bama yiwa dan Adam adalci a sanda yayi kuskure muyita yayatawa Amma idan kayi alheri sai muyi gum da bakinmu
Nasani abinda zanyi bazaki so ba saboda kinyi kokarin boye alherin da kikayi don kwadayin ladanki agun Allah,dukda haka fadar mu bazata hana Allah yabaki lada akan kyakyawar niyarki ba mun sani kuna nan dayawa a kannywood kuna kokarin taimakawa badon a sani ba sai don zatin Allah.
ALLAH YA BIYAKI DA GIDAN ALJANNA

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button