Wani ya wa tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau maganar cewa, Ashe yawan kallon fina-finan India da take ne yasa ta iya rawa sosai.Ya kara da cewa ya kwashe kwanaki 14 yana koyon rawar wakar Rariya.Rahamar ta bayyana cewa, ita kuwa a cikin dan lokaci kadan ta koyi rawar ta Rariya.@hutudole.comMun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com