Hausa Musics
MUSIC : Kasheepu Amjad – Maraya – Kawu Dan sarki
Advertisment
A yau munzo muku da sabuwa waka matasan mawaka Kasheepu Amjad da Kawu dan sarki.
Kasheepu Amjad makidi ne kuma mawaki da yayi fice wajen kida sosai kuma ya shigo harka waka wanda yayi wakoki sosai tare da su Nura m inuwa, hamisu Breaker da dai sauransu.
Kasheepu Amjad wanda sunkayi waka da kawu dan sarki suna waka mai suna “maraya”.
Zaku iya amfani da alamar download mp3 domin saukarda waka.







