Hausa Musics
MUSIC : Nura M Inuwa ~ Bakin Uwa


Shahararren mawakin nan nura m inuwa da ya cika alkawalinsa na fita da sababbin wakokinsa Wanda Wannan wakar “Bakin uwa” na daya daga cikin album dinsa mai suna “Lokaci”.
Wakar ni da ku tayi dadi sosai wanda itama ba’a magana wanda sai dai kun saurara kuji.
Sai kuyi amfani da Download mp3 domin saukar da wannan waka a wayoyinku na salula ko makamancin haka domin saurare.
DOWNLOAD MP3
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.





