Hausa Musics
VIDEO: Lilin Baba – Daga ke Ft Hamisu Breaker
Advertisment
Ina ma’abota sauraren wakokin Shahararren mawakin nan mai tashi Lilin Baba Da wakar sa ma taken “Daga ke”.
Lilin Baba mai Northern arewa Record wanda shima yanzu jarumi da yake taka leda a fim mai dogon shiri Wuf.
Wannan shine video wakar Daga ke da zaku iya kallo kai tsaye.
Advertisment