Hausa Musics

[MUSIC] Ado Gwanja – Nasaba Dani Da Ke Ft Ali Jita

Advertisment

Albishirinku Ma’abota sauraren wakokin mawaki Ado Gwanja mai Suna limamin Mata ya fitar da sababbin wakokinsa a cikin kundin album mai taken Amada album.

https://hausaloaded.com/tag/amada
A cikin mun zo muku daya daga cikin wakokin mai suna ‘Nasaba Dani Da ke’ wanda tana daya daga cikin sabon kundin wakokinsa na 2021.

Ado Gwanja mawaki ne da ya shahara wajen wakokin soyaya wanda itama wakar mai taken ‘Nasaba Dani Dake’ akwai kalman soyayya sosai a cikinta wanda yayi tare da Ali jita.
Sai kuyi amfani da download mp3 wajen saukar da wakar.

 

DOWNLOAD MP3

Related Articles

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button