Hausa Musics

[ALBUM] Lilin Baba – Tauraro Ep

Advertisment
Lilin Baba - Tauraro EpALBUM] Lilin Baba - Tauraro Ep

Lilin Baba mawaki ne mai makallar North East Record ya fitar da sababbin kudin album dinsa mai suna ‘tauroro’.

Lilin baba mawaki ne da yayi fice wajen rare wakokin hausa wanda yayi fice sosai wanda yanzu haka shine mai shirin “wuff”.

A kwana baya ya fitar da sabon kudin album dinsa mai suna The North Album Wanda yayi wakoki masu daɗi sosai wanda mutane sunka yaba.

To wannan album mai suna “Tauraro” shina yayi wakoki masu zafi sosai wanda mutane zasu nishadi da kalaman soyayya ga wakokin nan kamar haka.

Tracks List’s.

Related Articles

1. Lilin Baba – In Na Ganki

 
2. Lilin Baba – Zauna
 
 
 
3. Lilin Baba –  So
 
 
 
4. Lilin Baba – Sai Ke
 
 
5. Lilin Baba –  Zo Gani
 
 
6. Lilin Baba – Matso
 
 
 
7. Lilin Baba – Yarinya
 
 
 
 
 
 
Zaku iya sauraren waɗannan wakokin kai tsaye daga Audiomack din mawakin tuni dai ya fitar da sababbin wakokin nasa.
 
 

 

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button