Kannywood
Sabon Rikici!! Kalli Bidiyon Ahmad Shanawa Yayiwa jaruma Empire Mai Kayan Mata Martani Mai Zafi
Advertisment
Wannan wani sabon rikici ne wanda ya fito tsakanin jaruma Empire wanda tayi ikirarin hausawa da Musulmai su daina Binta a shafinta na instagram.
Wanda a nan ne take talla kayan hajjarta ta kayan mata shine yayi mata raddi.
Wanda shi kuma mai wasa barkwanci dr sambo yayi shima.
Ga bidiyon nan kasa
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com


