Hotunan Murna Cika Shekara 19 Da Auren Jaruma Wasila Ismail Da Al’amin Chiroma


Jaruma wasila Ismael jaruma ce wanda itama ta taka rawar gani a masana’antar kannywood wanda tayi fim mai suna ‘Wasila’ wanda ali nuhu ne mijinta shi kuma Mauda shine kwartonta.
Fim din wasila yayi matukar tasiri a masana’antar kannywood wanda yayi nasa yayi sosai a wannan lokaci jarumar Allah ya albarkace da aure wanda a yau ta cika Shekara goma sha tara 19 tare da al’amin chiroma wanda shima yana daga cikin masu nazari akan harka fina finai.
Wasila Ismail da al’amin a yau suke murna sun cika Shekara 19 da aure inda Allah ya albarkace su da samun ‘ya’ya hudu 3 mata namiji daya kamar yadda zakugani a hotunan da ita jarumar ta wallafa a shafinta na sada zumunta.













Jarumar ta wallafa hotunansu da tsohuwar wakar da sunkayi a cikin fim din wasila.





