Kannywood

Shawara Ga Yan Tiktok musamman mata Daga Saima Muhammad

Tsohuwar Jaruma Saima Muhammad Tayi Jan Kunne Da Wani Sabon Yaudara Daya Bullo A Tiktok. Jarumar Tayi Magana Cikin Jan Kunne Inda Ta Bada Labarin Wani Macuci Da Yake Yaudarar Kananan Yan Mata.

Saima Muhammad Dai Kwanan Nan Tayi Aure Inda Ta Aure Wani Matashi, Yanzun Tana Gidan Mijinta, Cikin Kwanciyar Hankali.

A cikin bidiyon zakuji irin yadda tsohuwar jaruma saima Muhammad taja hankali musamman yan uwanta mata kana cewa wai sai kaga yarinya a dole sai tayi abota da babban yaro mai sanya getzner manya manyan shaddodi ko a’a irin wanda ke nuna cewa shi is a big boy.

To kisani shima baison zama da irinki sai yar wanka wato biggirl wanda yasa ita je ajinki saboda haka mata sai aya hattara.

Ga Bidiyon Da Take Bayanin Anan.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button