Kannywood

Hotuna Rahama Sadau a wajen Daukar Fim Din Farko Da zata Fito Na India

Advertisment

Wanda ita ne da kanta ta wallafa hotunan a shafukanta na sada zumunta wanda kuma idan baku manta ba mun kawo muku labarin zata fara fitowa a cikin shirin fim din Indiya.
Wanda tun farko mun samu muku labarin daga shafin labarun kannywood a twitter kamar haka.
“Kannywood meet Bollywood Jaruma
@Rahma_sadau
tare da jarumi
@VidyutJammwal
a wajen ɗaukar fim ɗin #KhudaHaafizChapterIIAgniPariksha. Idan masu sauraro basu manta ba mun kawo tsokacin Jarumar zata futo a fim din Bollywood a baya. To yanzu haka fim yayi nisa ana kwana na 31.”
Ga hotunan nan kasa.Hotuna Rahama Sadau a wajen Daukar Fim Din Farko Da zata Fito Na India Hotuna Rahama Sadau a wajen Daukar Fim Din Farko Da zata Fito Na India Hotuna Rahama Sadau a wajen Daukar Fim Din Farko Da zata Fito Na India Hotuna Rahama Sadau a wajen Daukar Fim Din Farko Da zata Fito Na India
Wanda ku dauki sunan fim din domin ganin irin rawar da zata taka a wajen idan itama ba yar kallo bace.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button