Hausa Series Fim
Kalli LABARINA Season 3 Episode 11 ORG – Saira Movies Tv
Advertisment
Wannan shine shirin labarina zango na ukku wanda da turanci ake kira season 3 kashi na 11 na kiransa da turanci episode 11.
Labarina shirine da ya samu jagorantar manya manyan jaruman masana’antar kannywood wanda hada da Nuhu abdullahi, nafisa abdullahi, maryam wazeery, teema yola,sarkin waka da dai sauran.
Wanda ya samu shahararun masu bada labari da tsarawa da rubutawa da umurni a cikinsa.





A