Kannywood

Bidiyo : Hukuncin Masallacin da Hadiza gabon ta Gina Da Kudin Film A Wajen Malaman Addini

Daya daga cikin malaman addini yayi martani ko magana akan hukuncin masallaci da kudin harka film shin wannan aiki miye a mahangar addini musulunci.
 
 
Wanda sanin kowa ne wannan mata na daya daga cikin matan da ke yiwa al’umma hidima sai gashi kwatasam hotuna da bidiyo sun yada kafafen sada zumunta na gina Masallacin da tayi wanda abun yayi matukar sha’awa .
 
 
Ga bidiyon nan kasa ku kalla.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button