Kannywood
Bidiyo : Kannywood night A shagalin bikin Garzali miko Da Habiba
Advertisment


Kannywood night a shagalin Garzali Miko da habiba maza sun taru sosai da sosai wanda kuma zaku ga irin yadda manyan jaruman maza da mata sunka hallata.
A cikin wanann shagalin bikin zaku ga yadda ankayi ruwan nairori wajen wannan shagalin bikin ango Garzali Miko da amaryasa habiba.
Ga bidiyon na kasa sai ku kalla.


