Kannywood

Bidiyo : Kannywood night A shagalin bikin Garzali miko Da Habiba

Bidiyo : Kannywood night A shagalin bikin Garzali miko Da HabibaMasana’antar shirya fina finai na kannywood sun gudanar da shagalin bikin dan uwan sana’arsu Garzali Miko kenan a jiya wanda dinbin mutane sun hallara sosai.
Kannywood night a shagalin Garzali Miko da habiba maza sun taru sosai da sosai wanda kuma zaku ga irin yadda manyan jaruman maza da mata sunka hallata.
A cikin wanann shagalin bikin zaku ga yadda ankayi ruwan nairori wajen wannan shagalin bikin ango Garzali Miko da amaryasa habiba.
Ga bidiyon na kasa sai ku kalla.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA