Labarai

Hotunan Bikin liyafar Cin Abinci Na Yusuf Buhari Da Zahra Bayero

Advertisment

Hotunan Bikin liyafar Cin Abinci Na Yusuf Buhari Da Zahra Bayero
Hotunan Bikin liyafar Cin Abinci Na Yusuf Buhari Da Zahra Bayero
Hoto :facebook

Hotunan Bikin ƙarshe na auren Yusuf Buhari da Zahra Nasiru Bayero wato liyafar cin abincin rana da ya gudana yau a Fadar shugaban ƙasa a nan babban birnin tarayya Abuja.
A yau ne dai ankayi bikin cin abinci liyafar dan shugaban kasa yusuf buhari da zarah Bayero wanda ankayi a yau inda zaku ga manya manyan shuwagabanin kasar nan sunka hallarta.
Shugaban kasa Muhammad buhari yana wajen yemi osibanjo, shugaban majalisar dattija lawal Ahmed yana wajen da dai sauransu.
Ga hotunan nan kasa ku kalla.



 

President Muhammad Buhari tare da tawagwarsa.

Muhammad buhari, Yemi osibanjo, Yusuf buhari, Zahra Bayero,Ahmad lawal da sauransu.

Tawagar gwamnonin apc kenan.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button