Kannywood
Bidiyo : Tirkashi Safara’u Kwana Casa’in Tayi wani Wawan Kwana Da Tasha Mamaki Ga Wani Mutum A Ranar ‘Birthday’ Dinta
Advertisment
Wannan wani Irin wannan ne da Safara’u kwana Casa’in ta samu wanda tayi barci sai ruwan nera taji daga saurayinta wanda abun yayi matuƙar bata mamaki.
Wanda abin yayi matuƙa sha’awa shine munka kawo muku domin ku kalla.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com




