Labarai
Bidiyo : Subhanallahi Gaskiya Akwai Babbar Matsala A kasar nan Sosai
Advertisment
Wannan wani bidiyo ne da direbobi ke korafi irin yadda ake cikin zarafin su a kan hanya wanda abun yayi matukar muni sosai.
Wanda idan kaji yadda suke bayyani kasan akwai lauje cikin nadi.
Ga bidiyo nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com