Kannywood

Tirkashi! Rarara ya tabbatar musu ba saida takarda ba,gashi a Villa yana wakar Tinubu Simi-Simi

Fitaccen mawakin siyasar nan a Najeriya harma da sauran kasashen da suke Nahiyar Afrika Dauda Kahutu Rarara ya bada mamaki a jiya a wajen taron da aka gudanar a fadar shugaban kasan Najeriya Muhammad Buhari.

Bayan ana ta cece-kuce akan takaddamar sa da Uban Abba wato Gwamna Kano Ganduje,kamar yadda labari ya bayyana an cire sunan Rarara din a takarda amma sai gashi kwatsam aka ganshi a Villa yana rera sabuwar wakar da yayiwa Jagaban din wato Bola Ahmed Tunibu.Tirkashi!  Rarara ya tabbatar musu ba saida takarda ba,gashi a Villa yana wakar Tinubu Simi-Simi

Haka dai aka dinga musayar yawu a shafukan sada zumunta bayan bayyanar Rarara din.

Ba tare da bata lokaci ba zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa,kuci gaba da kasancewa damu domin samun labarai da dumidumin su mungode!

Wannan abun shi ake kire wasa farin kirki tabbas lallai siyasar bana akwai kallo.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button