Kannywood
Rarara ya Gwangwajewa Mawaki Aminu mai dawayya Kyautar mota (hotuna)
Mawakin siyasar nan kuma darakta na mawakan wakokin siyasa ya Gwangwajewa Mawaki aminu mai dawayya mota kirar Golf wanda zaku gani a cikin hotuna.
Muna tayya wannan mawaki murna Allah yasa a kashe lafiya.
Ga hotunan yadda kasa ku kalla.