Kannywood

Wata Sabuwa ! Kalli Zafaffan Hotunan Ty Shaba Da Aseeya Ahmad Kanwar Tsohuwar matarsa Samira Ahmed (pree_wedding)

Advertisment

Wannan wasu sababbin hotunan ty shaba tsohon mijin samira Ahamd ‘Ya ga aseeya Ahmad wanda sunka bada mamaki.

Wanda har da ita yar sai da  tayi mamakin me take gani.

Amma daga karshe a bincike Hausaloaded mun fahimci wani sabon film ne da suke shirya wa mai suna ‘Amarya’ wanda kuma tabbas zasu angance amma a film.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button