Labarai

Bidiyo : Boko Baya Hana Aure, Aure Baya Hana Boko Iyaye Kuji Tsoron Allah ~ Young Ustaz

Advertisment

Wannan wani jan kunne ne da Young Ustaz yayi akan masu  hana diyansu aure a la dole sai sunyi Degree ko diploma.
Wanda a gaskiya wannan abu bai yi dai dai ba idan diyarka ta samu mijin aure ku barta taje tayi aurenta.
Ga bidiyon nan wanda yayi nasiha zuwa ga iyayen mata.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button