Labarai
Bidiyo : Boko Baya Hana Aure, Aure Baya Hana Boko Iyaye Kuji Tsoron Allah ~ Young Ustaz
Advertisment
Wannan wani jan kunne ne da Young Ustaz yayi akan masu hana diyansu aure a la dole sai sunyi Degree ko diploma.
Wanda a gaskiya wannan abu bai yi dai dai ba idan diyarka ta samu mijin aure ku barta taje tayi aurenta.
Ga bidiyon nan wanda yayi nasiha zuwa ga iyayen mata.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com



