Kannywood

Darakta Hassan Giggs Yana Murna Shekara 13 Da Aurensu Da Muhibbat Abdulsalam (Hotuna)

Advertisment

Darakta Hassan ya fara da godiya ga Allah (S.W.T) da dukkan godiya ta tabbata Allah ubangijin talikai sama da kasa, dan adam da aljannu da mala’iku da komai da komai.
Na nuna masu shekara goma sha ukku 13 da aure.
Wanda hassan giggs darakta ne a masanaantar kannywood yayinda itama muhibbat abdulsalam itama tsohuwar jaruma ce da sun kayi aure.
A cikin wannan aure Allah ya azurtasu da ‘ya’ya ukku duk mata.
Humaira
Azeema
Khadija
Ga hotunan nan kasa sai ku kalla.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button