Hausa Series Fim
Kalli Shirin IZZAR So Episode (51) ORIZINAL HD
Shirin izzar so wanda manya manyan jaruman masana’atar kannywood ke shiryawa duk bayan sati sati wanda kuma ya samu shiga ga mutane fiye da ake zato.
Izzar so shiri ne mai dogon zango wanda ya kewaya nahiyar africa wanda mutane ke kallonsa kamar yadda ta nuna a shafin jarumin shirin lawal Ahmed wanda ake kira da umar hashim a cikin shirin.
Izzar so sun gabatar da sababbin fuskoki wanda kuma sunyi suna da wannan film wannan zango izzar so kashi 51 yayi matukar kyau sosai,kamar yadda zaku kalla ga bidiyon nan kasa.