Kannywood

Hotunan Daurin Auren Nuhu Abdullahi (Mahmud Labarina) Da Jaruman Kannywood

Wannan shine hotunan auren nuhu Abdullahi wanda anka fi sani da Mahmud a cikin shirin Labarina wanda talabijin arewa24tv ke haskawa a duk ranar Litinin da misalin karfe 8.
Wanda ya ankayi a alfurqan da ke Kano wanda sheikh Dr engr.bashir aliyu umar ke bada sallah shine ya daura wannan aure.
Kalli ga hotunan nan a kasa wanda.
Muna musu fatan Alkhairi Allah ya basu zama lafiya da zuri’a dayyiba amen.
 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button