Addini

Bidiyo : Martani Mai zafi! Wani Yaro Yana Yada Guba A cikin Kano (Sheikh abduljabar) ~ Inji Sheikh Abdul-wahab Abdallah

Advertisment

Wannan wani Sabon Bidiyo ne wanda sheikh abdul-wahab abdallah imamu ahlus sunnah wal’jama’ah yayi jan hankali da jan kunne da mutane su kiyaye wannan yaro yana yada akidar shi’ah ne.
Wanda yana so ya kore martabah sahaban manzon Allah (S.A.W) wanda idan duk Wanda ke bibiyar karatunsa ko wannan shafi mun kawo inda yake fadin cewa suma cikin sahabban manzon Allah suna yiwa yan uwansu karya Auzibillahi.
Ga Bidiyon nan kasa.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button