AddiniLabarai

Taron Abaya Day Da Ankayi A Jami’ar Wudil shidanci ne ~ Sheikh Abdallah G/kaya

Shahararren malamin Sheikh Abdallah usman Gadon kaya wanda yana daya daga cikin malaman da suka soki yayin rigar lamarin yayin abaya wanda yan mata suka kirkiro wanda ya fuskanci wani iskanci da manufa ce da yan kasuwa suka shigo da ita anka hada kai da kafafafan sada zumunta domin suyi ciniki wanda mata sunka dinga saida mutuncinsu akan wannan rigar abaya wanda zaku ji cikkaken bayyanin daga Wannan bidiyo nasa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button