Kannywood

Bidiyo : Manyan matan Kannywood sun tiƙi rawa ta ban mamaki A taron da suka Hada na kungiyar su ta k_one

Advertisment

A jiya ne jaruman mata na Kannywood wanda suke kiranta da kanny wood women association sunkayi walimar sallah ta kungiyar su wanda sunka takaita suna da da k_one.
Zakuga irin yadda anka tika rawa a wajen daman dai ae basai anfada ba ankaje bukin wasu ankayi balanta na masu abu ae kam dole ne kowa ya baje hajarsa a wannan wuri da yake duk sune kamar yadda zaku gani a wannan bidiyo nasu.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button