Kannywood

Aure Daɗi! kalli Zafaffan Hotunan Zaharadeen sani Da Matarsa Cikin Shaukin soyayya

Tauraron fina-finan Hausa,  Zaharadeen Sani Owner kenan a wadannan kayatattun hotunan da yake tare da matarsa da ya sakawa Masoyansa ta shafinsa na Instagram.
Da yawa sun yaba da Hotunan, muna musu fatan Alheri da kuma Allah ya kara dankon Soyayya.
Kalli ga hotunan nan kasa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button