Hausa Musics
[MUSIC] Nura M Inuwa – Garkami Wandon Karfe [Ni Da ku Album 2021]
Advertisment
Shahararren mawakin soyayyar nan wanda tauraronsa ya dade yana haskawa wato Nura M Inuwa ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Garkami Wandon Karfe”.
Wannan waka mai suna “Garkami Wandon Karfe” na daya daga cikin wakokin sabon Album dinshi daya saki mai suna “Ni Da Ku”.
Saurari wannan waka daga kasa ko kuma ka danna Download Mp3 domin sauke ta a cikin wayarka…
2 Comments