Hausa Musics

MUSIC : Auta Mg Boy ~ Abar Sona

Advertisment

Mawaki auta Mg Boy mai wakar babba ayi mini aure a yau ma ya sake kawo muku sabuwa wakar sa mai suna abar sona.
Auta Mg Boy mawaki ne a fagen soyayya wanda kalamai ba’a magana sai dai kawai ku saurara kuji domin irin kalamai da yayi amfani da su wannan waka da zaku amfani da wajen saukarwa da alama Download mp3 zakuji yadda ya tsara baitoci a cikinta.

DOWNLOAD MP3

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button