Kannywood

An baiwa tsohuwa matar Ty shaba samira ahmad kyautar dalelliyar mota a ranar “Birthday” dinta

Tsohuwa jaruma samira ahmad mai kamfanin gadaje da yake a garin kano wace tsohuwar matar Ty shaba ce.

Samira Ahmad tayi fina finai da dama wanda a kannywood baza’a taba mantawa da ita ba a wannan masanantar.

Wannan kyautar motar har yanzu ba’a bayyana wanda ya bada wannan takar mota ba.

Ga bidiyo motar nan.

 

Mutane sunyi tsokaci akan wannan kyautar motar a shafin tsohuwa jaruma halima atete kamar haka.

 

@alkanawiymusa cewa yake:
Wai meyasa yan uwan maza yan firm ba a ai musu irin wannan kyautar sabanin jaruman india maza sai ku iya mata ake yiwa irin wana a Nigeria.

@kalarawi84 cewa yake :

@alkanawiymusa Mazan ba su da farin jinin da matan ke da shi yawanci matan Karkara ne suka fi son su, a binni kuma sai a slow.

@real_farouq_dan_minister yana cewa :

Masha Allah gaskiya kam gifff din yayi kyau sosai Allah yasa Alkhairi.

@instabozagram cewa yake :

Na zata sunan motar ne Social kiff @ashe Spécial gift yake nufi @ma shaa Allahu Allah sanya Alheri Allah tsare hajajju da sharrin karfe

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button