Kannywood
Kalli hotunan Da Ali Nuhu Ya Shiryawa Diyarsa Fatima Ali Nuhu Dinner Birthday Dinta


Advertisment
Wadanda sune hotunan da jarumi ali nuhu ya shiryawa yar sa ta farko bukin zagayowar ranar haihuwarta wanda an nuna shi da ita da Mahaifiyarta da kuma kanenta Ahmad ali nuhu tare da wata cikin hotunan na wannan buki.
Ga hotunan nan kasa ku kalla.

















