Kannywood
Kalli Kyawawan Hotunan Nafisa Abdullahi Yar Kwalisa Da Dawowarta Nigeria
Advertisment
Jaruma nafisa Abdullahi ta dade a kasar London wanda shine ta dawo cikin satin nan.
Wanda shine ta dauki wannan hotunan a cikin birnin tarayya abuja shine shafin Hausaloaded ya kawo muku labarin da tabbacin dawowar jarumar a kasar ta ta gado.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com