Kannywood

Bidiyo: Rashida Mai Sa’a Tayiwa Yan Matan Kannywood Martani Mai Zafi Akan zuwa Dubai

Advertisment

Tsohuwar jaruma rashida Mai Sa’a tayi martani ko shagube wanda da cewa jaruman matan Kannywood irinsu, hafsat idris,rahama sadau,hadiza gabon,nafisa abdullahi,fati washa da Maryam Wazeery.
Duk suna a can wanda tana mai cewa kowa on dubai on dubai ke samu yan kudinki duri dari biyar da hamsin ,550k amma kamar kin shiga aljanna.
 
 
 
 
Kuje London ko Germany ko America tana Mai cewa ita wallahi zuwa kasuwar rini tafi maka wuyar zuwa bisa ga zuwa dubai.
Ga dai bidiyon nan ku saurara.

 

View this post on Instagram

 

A post shared by Hausaloaded.com (@hausaloaded_com)

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button