Labarai
Gwamnatin Shugaba Buhari zata ari kudin mutane dake ajiye a banki basa amfani dasu
Advertisment
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa zata ari Kudin ribar kamfanoni da kudaden dake ajiye a asusun bankunan Mutane da suka dade basu yi amfani dasu ba.
Hutudole na ruwaito.Gwamnatin tarayyar zata ari kudaden ne da aka shekara 6 ba’a taba su ba.
Wannan na cikin kudirin dokar kudi ta 2020 ce da majalisa ta amince wadda zata baiwa gwamnatin tarayya amfani da wadannan kudade a matsayin bashi.