Kalli Yadda Mansura Isa Ke Rawar Titok
Kalla Bidiyoyin Yadda Tshowar Matar Sani Danja Wato Mansura Isah Ke Cashewa A Tiktok, Shafin Tiktok Dai Ya Zama Wani Waje Da Zamu Iya Cewa Wajen Zubar Da Mutunci Ga Mataye A Wannan Zamanin.
Domin Kuwa Babu Karamar Mace Babu Babba, Kowacce Takan Fito Ne Tayi Rawarta Yadda Ranta Ke So, Bayan Hakan Ma Da Yawan Matan Sun Maidashi Wajen Bayya Surarsu Da Tsiraicinsu, Wasu Matan Kuma Sun Maida Shafin Tiktok Din Wajen Fade Fade Da Zagin Iyaye
.
Shafin Dai Ya Zama Abun Da Ya Zama Musanman A Wannan Lokacin Da Muke Ciki, Domin Kullun Malamai Suna Wa’azi Da Fadakarwa Bisa Illar Da Shafin Yake Kokarin Ma Al’ummar Hausawa.
Jaruma Mansura Isa Itama Ba.a Barta A Baya Ba Wajen Kokarin Cashewa A Shafin, Inda Itama Ke Sakin Jiki Taita Rawa, Munzo Muku Da Wasu Bidiyoyinta Da Aka Samo A Shafin Nata Na Tiktok. Gasunan Anan Kamar Haka.
Ga bidiyon nan ku kalla.